Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu Sarki kenan a wannan hoton tare da tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausar kuma mata a gurin tsohon jarumi, marigayi Ahamd S. Nuhu, watau Hafsat Shehu.
Hoton nasu yayi kyau.
Muna musu fatan Alheri.
Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa: