fbpx
Thursday, May 19
Shadow

Kyakkyawan hoton Falalu A. Dorayi da ‘ya’yanshi

Sanannen me bayar da umarni a fina-finan Hausa kuma jarumi, Falalu A. Dorayi kenan a wannan hoton nashi tare da ‘ya’yanshi, ya saka hotonne yana wa masoyanshi barka da Juma’a, muna mishi fatan Alheri da kuma Allah ya raya ‘ya’yannan nashi dama na sauran musulmi baki daya.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  An shiga halin hau'lai a Jamus saboda karancin kwalaben giya

Leave a Reply

Your email address will not be published.