Wannan hoton wata ‘yar sandace me suna Fatima Abdul’aziz wanda ya dauki hankulan mutane a shafukan sada zumunta da muhawara na yanar gizo, da yawa dai sun bayyana cewa ba kasafai ake samun kyakkyawar ‘yar sanda irin wannan ba a cikin ma’aikatan.
Muna mata fatan Alheri.