fbpx
Sunday, December 4
Shadow

Kyan Alkawari cikawa: Kalli dakin shan magani da uwargidan shugaban kasa Haj. Aisha Buhari ta gina a garin Daura

Wannan dakin shan maganine na mata masu ciki da uwargidan shufaban kasa Hajiya A’isha Buhari ta gina a cikin asibin gwamnati(General Hospita) dake garin Daura, mahaifar shugaban kasan.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Hajiya A’isha Buhari ta guna wannan dakin shan maganine a karkashin gidauniyarta me suna Future Assured kuma ta mika wannan dakin shan magani ga gwamnatin jihar Katsina dan ta ciigaba da kula dashi.
Tun a kwanankin bayane uwargidan shugaban kasar tayi alkawarin gina wannan dakin shan magani kuma gashi Allah ya bata ikon cikawa.
Muna mata fatan Allah ya saka mata da Alheeri.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Karanta wannan  YANZÚ-YANZÚ: Amìnu Muhammad Zaí Samú Kúlawa Ta Músamman Kai Tsayé Daga Gidaúniyar A'isha Buharí

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *