Hausawa na fadin, Kyan da ya gaji ubansa, wannan hoton dan tauraron kwallon kafa, Cristiano Ronaldone yake atisaye da kwallo a filin wasan kungiyar Real Madrid, Ronaldonne dai yake kula da yaron sai idan baya nan mahaifiyarshi ke kula dashi.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});