fbpx
Thursday, May 26
Shadow

Kyawawan hotunan Fati Washa tare da wasu daga cikin abokan aikinta

Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Washa kenan a wadannan hotunan nata data sha irin kwalliyarnan ta zamani, tayi kyau sosai, anga Fati Washa din tare da wasu abokan aikinta da suka hada da TY Shaban da Ibrahim Maishinku dadai sauransu a gurin taron bayar da wata kyautar karrawa a daren jiya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  'Wasu 'Yan Nijeriya Sun Kama Kifi Mafi Sauri A Duniya Wanda Kudinsa Ya Haura Naira Dubu 600 Amma Sun Dafe Shi Sun Cinye

Leave a Reply

Your email address will not be published.