Tauraron Mawakin Hausa, Ali Isa Jita ya yiwa shugaba Buhari tuni kan matsalar tsaron da ta addabi Najeriya akan alkawarin da yayi a shekarar 2015.
Jita ya saka maganar Shugaban kasar a shekarar 2015 inda yace, bari in muku wannan alkawarin, zamu baiwa ‘ya’yanku kariya. Zamu baiwa Dukiyarku kariya, Zamu dawo da Najeriya kan turba.
Ali Jita ya Rubuta cewa, Alkawali Kayane, in ka dauka, ka yi cikawa.
https://www.instagram.com/p/CIKr9UJAqnt/?igshid=4lkjftmrrcrj