fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Kylian Mbappe da Erling Haaland na shirin kwace sarautar dake hannun Cristiano Ronaldo da Lionel Messi a wasan tamola

Kylian Mbappe da Erling Haaland na jagorantar kungiyoyin su a gasar zakarun nahiyar turai, inda gabadayan su suka zira kwallaye hudu hudu a wasannin cancantar buga wasan kusa da karshe domin su tabbatar cewa kungiyar su ta cancanci buga wasannin.
Yayin yin hakan Mbappe ya karya yarihin Messi bayan daya zamo mafi karancin shekaru daya ci kwallye 25 a gasar, inda shima Haaland ya zamo dan wasan na farko daya ci kwallaye 20 a wasanni 14 daya fara bugawa na gasar.
Yan wasan sun riga da sun bude tasu sabuwar hamayyar a wasan tamola yayin da kuma suke shirin kwace sarautar dake hannun Cristiano da Messi, wanda suka kasance zakarun yan wasan karni.
Porto ta cire Ronaldo da Juve a gasar ta zakarun nahiyar turai yayin da itama PSG ta cire Barca a gasar, wanda hakan ya kara baiwa Mbappe da Haaland damar haskakawa a sosai a idon duniya a gasar wannan kakar.
Kylian Mbappe and Erling Haaland look set to dethrone Cristiano Ronaldo and Lionel Messi from being the kings of Football
Kylian Mbappe and Erling Haaland are leading their teams in the Champions League this season, as both players scored four goals each in the last 26 to earn a place in Champions League quarter funals.
On doing so, Kylian Mbappe break Messi’s record after becoming the youngest player to score 25 Champions League goals, while Haaland in the other hand become the first player to score 20 Champions league goals in his first 14 games.
The players have already started the new rivalry in football and look set to take the crown from Cristiano Ronaldo and Lionel Messi, the greatest fooballers in the 21 century.
Cristiano Ronaldo’s Juvetus were knockout in the Conpetition by Porto while Barcelona and Lionel Messi were knockout by PSG, as they clear the road give mor chance to Mbappe and Haaland to shine in the Champions League this season.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Ronaldo ya cewa Manchester ba zai halacci atisayi yau ba bayan data cigaba da ce masa ba zata sayar dashi ba

Leave a Reply

Your email address will not be published.