fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Labaran kasuwar kwallon kafa na kungiyar Arsenal: Aouar Xhaka da dai sauran su

A makon daya gabata Arsenal ta gabatar da Nuno Tavares a matsayin dan wasan data siya data siya na farko a wannan kakar, kuma yanzu tana shirin sake siyan wani dan wasan.

Yayin da dan wasan tsakiya na Anderlecht, Albert Sambi Lokonga shima yake daf da komawa kungiyar.

Kuma Arsenal na cigaba da ganawa da Brighton akan dan siyan Ben White, yayin da kuma take cigaba da harin siyan Houssem Aouar da James Maddison.

Bayan siyayyar yan wasa akwai wasu manyan yan wasa da Arsenal ka iya siyarwa, kamar su Hector Bellerin, Granit Xhaka da kuma Alexandre Lacazette yayin da take shirin gina tawagarta kafin a fara buga gasar Firimiya.

 

Arsenal transfer news LIVE: Aouar and Xhaka updates

Arsenal got their summer spending underway with the signing of Nuno Tavares last week – now a second new addition could be on the way.

Karanta wannan  Da Duminsa: Manchester United ta amince da sayar da Cristiano Ronaldo, Ya fara tattaunawa da Barcelona

He could soon be joined in the squad by Albert Sambi Lokonga, with reports suggesting a deal for the Anderlecht midfielder is imminent.

Talks are still ongoing with Brighton defender Ben White, whilst playmakers such as Houssem Aouar and Jamed Maddison have been linked.

The Gunners are keen to strengthen in several areas before the new Premier League season gets underway whilst h plenty of big names are tipped to depart including Hector Bellerin, Granit Xhaka and Alexandre Lacazette.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.