Wednesday, June 3
Shadow

Labari Mai dadi: A yau ba’a samu ko da mutum daya da ya kamu da cutar Coronavirus/covid19 a jihar kano ba

Ma’aikatar lafiya ta jihar kano ta bayyana cewa ba’a samu koda mutum daya da ya kamu da cutar coronavirus ba a jihar Kano.

 

Sanarwar hakan ta fitone ta cikin shafin hukumar da ke kafar sada zumunta.

 

Hukumar ta bayyana cewa “Babu wanda ya kamu da cutar corona ko aka sallama sannan babu wanda ya mutu.

Jihar kano nada adadin mutum 883 masu fama da cutar corona a fadin jihar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *