fbpx
Sunday, August 7
Shadow

LABARI MAI DADI: Sojojin Nijeriya Sun Kashe ‘Yan Bindiga 82 A Jihar Zamfara

Kimanin ‘yan ta’adda 82 ne suka bakunci barzahu sakamakon wasu hare-haren sojojin saman Nijeriya a yankin Rafin Dankura da ke Karamar Hukumar Bakura ta Jihar Zamfara.

Hedkwatar Tsaro ta kasa ce ta tabbatar da hakan cikin wata sanarwa da ta fitar a yau Alhamis, ta bakin Daraktan yada labarai na hedkwatar, Manjo Janar Benard Onyeuko.

Rariya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Shugaba Buhari yace a lahire ne kadai babu matsar tsaro

Leave a Reply

Your email address will not be published.