fbpx
Monday, August 15
Shadow

Labari me dadi: Gwamnatin jihar Kaduna zata dauki malaman firamari guda 10,000 aiki don su maye gurbin guda 2,357 data kora

Gwamnatin jihar Kaduna ta bayyana cewa zata dauki malaman makarantun firamari guda 10,000 aiki don inganta karatun dalibai sannan kuma su maye gurbin korarrun malamai guda 2,357.

Mataimakiyar gwamnan jihar, Dakta Hadiza Balarabe ce ta bayyana hakan ranar laraba yayin da take rabawa daliban makarantun kusan 5000 kayan karatu.

A ranar 19 ga watan Yuni ne gwamnatin jihar ta bayyana cewa ta kori malamai 2,357 daga aiki saboda basu cancanci koyar da dalibai ba.

Inda gwamnatin jihar tace sun fadi jarabawar data yi masu.

Karanta wannan  Gwamnatin tarayya nada kudin da zata bamu ba tare data ciwo bashi ba kawai bata damu da ilimin Najeriya bane, cewar ASUU

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.