fbpx
Monday, August 15
Shadow

Labari me dadi: Manoma zasu fara zuwa gonaki ba fargaba a jihar Zamfara

Manoman jihar Zamfara dake karamar hukumar Yandoto zasu fara zuwa gonakinsu ba fargaba.

Hakan ya biyo baya ne bayan Sarkin Yandoto ya baiwa tubabben dan bindiga sarauta a karamar hukumar.

Watau Adamu Aleiro wanda yanzu ya kasance sarkin Fulanin yankin, kuma an bashi wannan sarauyar ne a fadar sarki Alhaji Aliyu Marafa.

Inda yanzu Adamu Aleiro ya zamo shugaban fulanin Yandoto.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Sojojin Najeriya ba zasu iya yakar 'yan ta'addan Boko Haram ba, cewar sanata Ali Ndume

Leave a Reply

Your email address will not be published.