fbpx
Monday, August 15
Shadow

Labari me dadi: ‘Yan Boko Haram guda 4700 sun mika wuya cikin makonni biyu, cewar Hedikwatar dakarun Sojin Najeriya

Hudikwatar dakarun sojin Najeriya a ranar alhamis a babban birnin tarayya sun bayyana cewa ‘yan ta’adda guda 4770 sun mika wuya.

Mai magana da yawun hedikwatar ne ya bayyana hakan, inda yace guda 864 maza ne sai mata guda 1,415 sai kuma yara guda 2,490.

Sun mika wuyan ne daga ranar daya zuwa 15 na watan Yuni a wannan shekarar ta 2023.

Kuma dakarun sojin hadin kai na cigaba da farautar sauran ‘yan ta’addan dake tada zaune tsaye.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Sojojin Najeriya ba zasu iya yakar 'yan ta'addan Boko Haram ba, cewar sanata Ali Ndume

Leave a Reply

Your email address will not be published.