fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Labarin da muke samu yanzu na cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari na ganawa da hafsoshin tsaro a sirrince kan harin gidan yarin Kuje

Shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari na ganawa da hafsoshin tsaro a majalissar sa dake babban birnin tarayya.

Shugaban bai sanar da cewa zai gana dasu ba kuma fadi abinda zasu tattauna ba, amma ana sa ran kan harin da ‘yan ta’addan ISWAP suka kaiwa gidan yari na Kuje ne.

Shwagabannin sojojin sama dana kasa dama ruwa hadda na ‘yan sanda duk sun halacci taron tare da wasu manyan ministocinsa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Najeriya ta zamo kasa ta hudu a cikin jerin kasashen da suka fi karbar bashi a bankin duniya na shekarar 2022

Leave a Reply

Your email address will not be published.