Labaran da muke samu yanzu na cewa ‘yan bindiga sun kai hari kauyen Kore dake karamar hukumar Batagarawa a jihar Katsina,
A yau ranar lahadu 24 ga watan Yuki ne maharan suka kai harin idan sukaje kai tsaye gida wani babban Alhaji a Kauyen na Kore,
Wato Alhaji Shehu inda suka kashe masa yaronsa guda daya.
Jihar Katsina na cigaba da fama da matsalar tsaro duk da kasancewarta mahaifar shugaban Kasa Muhammadu Buhari.