Labarin da muke samu yanzu na cewa ‘yan bindiga sun kashe wani dan sanda a jihar Katsina yayin komawarsa gida daga aiki.
Jami’in Tanimu Mamman Maidabino ya kasancw mazaunin karar hukumar Dam Musa a jihar ta Katsina.
Sun hallaka shine yayin dayake dawowa daga aiki a babban birnin jihar.