fbpx
Saturday, June 10
Shadow

Hotunan Halima Atete da suka kayatar

Tauraruwar Fina-finan Hausa Halima Atete kenan a wadannan hotunan nata sanye da bakar riga da ta rufe mata jiki sosai, tasha yabo saboda wadannan hotunan, wani daga cikin wadanda suka bayyana ra’ayoyinsu akan wannan hoton ya bayya cewa gaskiya ta birgeshi yanda ta rufe jikinta.

Halima Atete dai da ‘yar uwarta sunje yawon shakatawa kwanannan a kasashen ketare inda suka fara da garin Dubai na hadaddiyar daular larabawa daga nan kuma suka wuce zuwa Misira/Egypt, yanzu dai sun dawo gida Najeriya, muna musu fatan Alheri.

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *