fbpx
Sunday, February 28
Shadow

Laila ta bayyana sanda za’a da ci gaba da daukar fim din Labarina

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Musa Waziri da aka fi sani da Laila a shirin fim din Labarina, ta yi karin haske kan sanda za’a ci gaba da daukar shirin.

 

A yayin da take mayarwa da wani amsa a shafinta na Instagram da ya mata tambayar cewa, Ya Shootin Labarina shiru fa.

 

Tace kwanannan insha Allah.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *