fbpx
Tuesday, March 28
Shadow

“Lallai ka kama iska”>>Wani ya gayawa Abba El-Mustafa bayan da aka ganshi a gurin taron PDP

 A yaune jam’iyyar adawa ta PDP tayi babban taronta inda ta zabi sabbin shuwagabannin da zasu jagoranci jam’iyyar tasu, Tauraron fina-finan Hausa, Abba El-Mustafa ya halarci gurin taron, inda har ya dauki hoton kanshi a lokacin da ake taron ya saka a dandalinshi na sada zumunta da muhawara.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Bayan saka hoton na El-Mustafa, wasu masoyanshi sun mai fatan Alheri.

Wani kuwa cewa yayi , “Lalle ka kama iska elmustafa”.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Karanta wannan  Wani fasto ya yiwa ƴar lambar cocinsa mai shekaru 17 fyaɗe 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *