Tsohon Gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido ya bayyana gwamnonin APC dake neman tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya tsaya takara a matsayin Munafukai.
Ya bayyana cewa APC ce fa tace Jonathan bai iy ba, kuma a yau shine ta zagayo take nema ya tsaya mata takara?
Yace hakan na nufin kenan duk APC basu da wani gwani da zai iya tsaya musu takarar sai Goodluck Jonathan. Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a gidan talabijin na Arise.
He said: “To me, I think that they are being merely hypocrites.
“They, the APC governors, are looking for him. Is it because there are no presidential materials in the APC? This is one of the heights of hypocrisy.”