fbpx
Monday, August 15
Shadow

Lauya ya dawo da wani dan Boko Haram din tsere a gidan yari na Kuje

Daya daga cikin ‘yan Boko Haram din suka tsere daga gidan Yari na Kuje dake babban birnin tarayya Abuja, Bukar Bukar ya dawo ranar talata.

Lauyansa, Witheld ne yadawo dashi gidan yarin yayin da kuka sojoji suka wani dan Boko Haram din suka dawo dashi.

A ranar talata ‘yan ta’addan ISWAP suja bayyana cewa sune suka kai wannan mummunan harin gidanyarin na Kuje dake Abuja.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Labari me dadi: 'Yan bindiga sun sako mutane 35 da sukayi garkuwa dasu a Millennium City dake jihar Kaduna

Leave a Reply

Your email address will not be published.