fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Legas ta haramta zanga-zangar SARS

Jami’an ‘yansandan jihar Legas sun bayyana haramcin duk wani taroda sunan zanga-zanga a jihar.

 

Hakan na kunshene a cikin sanarwar da kakakin ‘yansandan jihar, Muyiwa Adejobi ya fitar inda yace zanga-zangar SARS wasu sun shiga cikinta suna aika-aika.

 

Yave saboda yanda zanga-zangar ta kazance ana kaiwa ‘yansanda ds kayan aikinsu hari da kuma sauran jama’ar gari da kuma dokar kullen da gwamnatin jihar ta saka, sun dauki matakin haramta duk wani taro da sunan zanga-zanga.

 

Ya kara da cewa suna Allah wadai da harin da aka kaiwa ofishin ‘yansandan Orile inda aka konashi da jikkata wasu jami’an ‘yansanda har ma wasu Rahotanni sun bayyana cewa daya daga ciki ya mutu.

 

“In a statement by the spokesman for the command, Olumuyiwa Adejobi, the police said no protests, gatherings or procession under any guise was allowed anymore in the state.

“Due to the new development of violent attacks on police officers and men and formations including innocent Nigerians in Lagos State, and the 24-hour curfew imposed by the Lagos State Government with effect from 4pm today October 20; the Lagos State Police Command wishes to inform the public that henceforth no protest or gathering or possession, under whatever guise, is permitted within Lagos State.

Karanta wannan  Har yanzu akwai sauran fasinjoji 27 a hannun 'yan bindiga, cewar Tukur Mamu

 

“In light of the above, all security agencies have deployed adequate personnel to take charge and enforce the curfew across the state.

 

“The command regrets to confirm the setting ablaze of Orile Police State today at about 10am, where some of our policemen were critically injured and unconfirmed reports state that one of them is dead.”

The PPRO regretted that the #ENDSARS protests have been hijacked by hoodlums.

“It’s crystal clear that the #ENDSARS protest has been hijacked by hoodlums who want to run down the state and the police command will resist such state of anarchy, unrest, and brouhaha with all powers within the ambit of the law.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.