fbpx
Wednesday, March 3
Shadow

Leicester City 3-1 Liverpool: Yayin da manajan Liverpool ya bayyana cewa burin su na lashe kofin Premier League a wannan kakar yazo karshe

Manajan Liverpool, Jurgen Klopp ya bayyana cewa burin su na lashe kofin Premier League a wannan kakar yazo karshe, bayan da Leicester City ta lallasa su daci 3-1.

James Maddison yayi nasarar ramawa Leicester kwallon da Mohammed Salah ya zira masu a raga yayin da Harvey Barnes da Jamie Verdy suka kara cin kwallaye biyu ana daf da tashi wasan.

Sakamakon wasan yasa yanzu tazarar maki 10 ne tsakanin Liverpool da Manchester City a saman teburin Premier League, yayin da kuma City keda wasanni biyu a kasa.

Liverpool title defence is over says Klopp after after Leicester City defeat.

Jurgen Klopp confirmed Liverpool’s title defence is over after his side fell to a 3-1 defeat at Leicester City on Saturday afternoon.

James Maddison equalised after Mohamed Salah’s opener, before Jamie Vardy and Harvey Barnes scored in the final 10 minutes to subject the Reds to a third consecutive defeat.

The result left the Reds 10 points behind Premier League-leaders Manchester City, who also had two games in hand on the defending champions.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *