fbpx
Sunday, February 28
Shadow

Leicester City ta cancanci buga wasannin kusa da karshe na gasar kofin FA bayan da ta lallasa Brighton daci 1-0

Tauraran yan wasan Leicester City Jamie Verdy da Wilfred Ndidi duk sun dawo kan aiki amma duk da haka kungiyar tasha gwagwarmaya wurin zira kwallo a wasan.

Gabadaya kungiyoyin basu kai hari mai kyau ba har sai da aka kai minti na 83 yayin da har ake sa ran watakila sai an kara masu lokaci ko kuma sai a bugun daga kai sai me tsaron za’a kare wasan.

Amma shigowar Kelechi bayan daya canji Jamie Verdy tasa sun yi nasarar lallasa Brighton inda yaci masu kwallo da kai, yayin da Brighton tasha kashi karo na farko a cikin wasanni bakwai ita kuma Leicester ta cancanci buga wasannin kusa da karshe na gasar kofin FA.

Leicester 1-0 Brighton: Kelechi Iheanacho nets injury-time winner to send Foxes into quarter-finals.

The return of Jamie Vardy and Wilfred Ndidi to the Leicester ranks means the Foxes were nearly at full-strength but they struggled for rhythm and tempo against a much-changed Brighton side.

In an encounter of few chances that took 83 minutes for the first shot on target to be registered, it looked that extra-time and penalties were on the agenda but Iheanacho – on for Vardy – headed home with virtually the last action of the game to inflict a first defeat in seven games for Brighton.

The draw for the quarter-final will take place on Thursday evening, ahead of the final fifth-round tie of the week between Barnsley and Chelsea.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *