fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Leicester City ta dare saman teburin gasar Premier League bayan data lallasa Chsea daci 2- 0

Tawagar Breden Rodgers tayi nasarar doke Chelsea daci 2-0 a gasar Premier League tun kafin aje hutun tabin lokaci, bayan da Ndidi yaci mata kwallo a minti na 6 sai kuma maddidon ya kara zira wata kwallon a minti na 41.

Sakamakon wasan yasa yanzu kungiyar Leicester City ta dare saman teburin gasar Premier League bayan data buga wasanni 19 karo na farko, tun a kakar 2015/2016 inda suka yi nasarar lase kofin.

Manajan Chelsea,Frank Lampard na cikin rikici bayan daya sake barar da maki duk da cewa kungiyar ta bashi wasu yan lokuta daya kara jajircewa idan ba haka ba kuma ta kore shi, yayin da yanzu Chelsea ta kasance ta 8 a teberin Premier League.

Leiceater City climb top of the Premier League table with 2-0 victory over Chelsea.

Brendan Rodgers’ side got off to the perfect start when Wilfred Ndidi’s strike gave them the lead in the sixth minute.

As Chelsea were further behind minutes later when James Maddison (41) steered Marc Albrighton’s long ball past Edouard Mendy.

Chelsea seemed to have grabbed a lifeline late on when substitute Timo Werner converted Hakim Ziyech’s free-kick, but the German strayed into an offside position as Leicester kept their clean sheet intact.

Leicester will end the day top of the Premier League table having played as many as 19 games of the season for the first time since the final day of their title-winning 2015-16 campaign. Meanwhile, it’s more disappointment for Frank Lampard as his side stay eighth.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.