fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Likita ya kashe kansa saboda kasa cin jarabawa

Wani likita dake aiki da Asibitin koyarwa na jami’ar jihar Calabar ya kashe kansa ta hanyar zubawa kansa guba.

 

Babu dai tabbacin abinda yasa ya kashe kansa amma wasu abokan aikinshi na zargin cewa, rashin cin jarabawar da bai yi bane ya jawo haka.

 

Likitan Dr. Crystal Akpan na da yara 3 da mata daya kuma ya rubuta jawabawar sau da dama amma bai ci ba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  An zargi gwamnatin Zulum da biyan malaman makaranta Albashin Naira Dubu 6

Leave a Reply

Your email address will not be published.