fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Likitoci 2 sun kamu da Coronavirus/COVID-19 a Najeriya

Rahotanni daga jihar Edo sun bayyana cewa wasu likitoci 2 sun kamu da cutar Coronavirus/COVID-19 bayan sun duba wani mara lafiya ba tare da kayan kariya ba.

 

Rahoton yace Likitocin basu san mara lafiyar na dauke da cutar ba saboda bai nuna alama ko daya ta kamuwa da ita ba.

 

Lamarin ya farune a Asibitin koyarwa na Irrua dake jihar, kamar yanda Punch ta ruwaito.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Hotuna: Kungiyar kiwon lafiya ta kaiwa shugaba Buhari ziyara a fadarsa

Leave a Reply

Your email address will not be published.