fbpx
Friday, August 12
Shadow

Likitoci sun bayar da cikakkun bayanai kan tiyatar da aka yiwa mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo

Likitoci sun bayyana cewa an samu nasara a tiyatar da suka yiwa mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo a kafarsa.

Kwararrun likitoci suka yi masa tiyatar ne ranar asabar a asitin Duchess dake  Ikeja a jihar Legas.

Kuma sun ce nan da wasu ‘yan kwanaki zasu sallame shi ya koma gida.

Oskibajo ya samu karayar ne a kafarda sakamakon wasan kwallo na squash.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Barawo ya sace naira miliyan 31 a gidan gwamnatin jihar Katsina

Leave a Reply

Your email address will not be published.