Lionel Messi zai koma Inter Miami, An yanke shawarar kuma za’a sanar da komawar l shi a cikin sa’o’i masu zuwa.
Messi zai buga MLS a kakar wasa mai zuwa. Babu sauran dama ga Barcelona duk da kokarin ganin daukarsa ya faru.
Daga: [Fagen Wasanni]