fbpx
Thursday, May 26
Shadow

Liverpool ta cancanci buga wasan karshe na gasar kofin FA bayan ta doke Manchester City daci 3-2

Kungiyar Liverpool ta lallasa abokan hamayyarta na gasar Firimiya wato Manchester City daci 3-2 inda ta cancanci buga wasa karshe na gasar kofin FA.

Liverpool taci kwallaye uku ne tun kafin aje hutun rabin lokaci ta hannun Ibrahim Konate da Sadio Mane wanda yaci biyu.

Amma bayan an dawo daga hutun rabin lokaci City ta rama kwallaye biyu ta hannun Jack Grealish da kuma Bernardo Silva, amma duk da haka ta kasa rama kwallo ta ukun wacce tasa aka cireta a gasar.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.