fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Liverpool ta lalassa Manchester City daci 3-1 ta lashe kofin Community Shield

Liverpool tayi nasarar lallasa babbar kungiyar hammayarta ta gasar Firimiya wato Manchester City a wasan karshe na gasar kofin Community Shield daci 3-1.

Kuma tayi nasarar cin kwallayen ne ta hannun Arnold, Salah da kuma Nunez yayin da Alvarez ya ciwa City guda.

Inda a karshen wasan kungiyar Liverpool ta daga kofin cikin murna a filin King Power da suka buga wasan.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.