Kungiyar Liverpool ta cigaba da rikewa Manchester City wuta a saman teburin gasar Firimiya, yayin da har yanzu dai da maki daya tal City ta wuce ta.
Hakan ya biyo baya ne bayan tayi nasarar lallasa Everton daci 2-0 ta hannun Orji da Robertson. Everton nada maki 29 a teburin Firimiya yayin da ita kuma Liverpool keda 79.
Wanda hakan ya kasance karo na farko da kungiya ta wuta abokiyar karawarta da maki 50 a tarihin gasar Firimiya.