fbpx
Monday, March 1
Shadow

Liverpool ta zamo kungiyar Premier League ta farko data fadi wasanni uku na gida a jere bayan ta lashe kofi tun bayan Chelsea a shekaru 65 da suka gabata

A kakar bara Liverpool nada maki 67 bayan data buga wasanni 23, amma a wannan kakar makin ta 40 ne inda ta samu ragin maki 27 wanda hakan ya kasance karo na farko a tarihin Premier League da kungiya ta samu ragin maki kamar haka bayan data lashe kofi a shekarar data gabata.

Sannan kuma Liverpool din ta zamo kungiyar Premier League ta farko data lashe kofi kuma a kaka mai zuwa ta fadi wasanni uku na gida a jere, tun bayan da Chelsea tayi hakan a shekaru 65 da suka gabata 1956.

Hutudole ya ruwaito muku cewa, Yayin da ita kuma Manchester City ta zamo kungiyar Premier League ta farko data buga wasanni 14 a jere ba tare da shan kashi ba tun bayan Preston a shekara ta 1892 da kuma Arsenal a shekara ta 1987.

Liverpool are the first Premier League side to loss three straight home games in the following season after winning the league since Chelsea in 1956.

After 23 games this season, Liverpool (40) now have 27 fewer points than they did at the same stage last season (67), the biggest drop by any reigning champion at this stage of a campaign in English top-flight history.

Liverpool are the first side to lose three straight home league matches in the following campaign after winning the English top-flight since Chelsea did so almost 65 years ago back in March 1956.

Man City have now equalled the all-time winning run by an English top-flight side across all competitions, winning each of their last 14 matches – the same number as Preston (ending in 1892) and Arsenal (ending in 1987). Stupendous.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *