fbpx
Monday, August 8
Shadow

Liverpool Vs. Manchester City: Babu wanda nake tsoron haduwa dashi>>Guardiola mayarwa da Klopp martani

Manajan Manchester City Pep Guardiola ya bayyana cewa baya tsoron gabadaya abokan takarar shi na gasar Premier League, amma yana tsammanin Liverpool zata jajirce sosai a wasan su anjima.

Tsohon kocin Barecelonan da Bayern Munich bai taba samun nasara a filin Anfield ba tunda ya fara aikin koci, kuma ba zai taba samun irin wannan damar ba ta yau duba da Liverpool ta fadi wasanni biyu da suka gabata a Anfield kuma suna shan gwagwarmaya a wannan kakar.

Yayin da ita kuma Manchester City taci gabadaya wasannin ta guda 13 da suka gabata, kuma nasara a filin Anfield zai kawowa Liverpool cikas akan kokarin data keyi na sake lashe kofi a wannan kakar.

hutudole.com ya samo muku cewa, Guardiola baiji dadin furucin manajan Liverpool na cewa City ta samu hutun makonni biyu sakamakon cutar sarmewar numfashi, inda yace bai yi tunanin Klopp irin wa’yan nan kocawan bane amma duk da haka Pep ya yabi Liverpool kuma yace kar suyi kasa a gwiwa wurin lashe gabadaya wasan.

“I’m not scared, I thought Klopp is not that type of coach”>>Pep Guardiola hit back at Liverpool manager

Karanta wannan  Kocin Manchester United ya bayyana dalilin daya sa shi ya ajiye Ronaldo a benci

Pep Guardiola says he is not scared of any of his Premier League rivals, but expects Liverpool to be at their very best against his Manchester City side on Sunday.

The former Barcelona and Bayern Munich boss has never won at Anfield in his managerial career but may never have a better chance with Liverpool losing their last two home games and struggling for form.

City, on the other hand, have won their last 13 matches in all competitions and a win would put a significant dent in the champions’ hopes of defending their title.

Guardiola was unhappy with Jurgen Klopp’s comments that City had a two-week break after a Covid-19 outbreak at the club, as he said he thought Klopp is not that type of coach but praised Liverpool and expects them to believe they will claim the three points.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.