fbpx
Thursday, July 7
Shadow

Lokacin canjawa Najeriya fasaline yayi>>Kungiyar Yarbawa ta Afenifere ta goyi bayan masu zanga-zangar SARS

Mungiyar yarbawa ta Afenifere ta goyi bayan masu zanga-zangar SARS wanda suke son a yiwa aikin dansanda garambawul.

 

A sanarwar da ta fitar a yau, Litinin, Afenifere ta bayyana cewa tana sane da zanga-zangar da matasa ke yi inda suke nuna gajiya da cin zarfin ‘yansanda.

Tace ba lokacin dogon surutu bane yanzu, abu daya ne kawai, a canjawa Najeriya fasali dan tseratar da ita daga rushewa. Daya daga cikin shuwagabannin kungiyar, Rueben Fasoranti ne ya bayyana haka inda yace abinda ya rage kawai a baiwa jihohi ko yankuna iko akan abubuwa da dama.

 

Yace abu na gaba shine a mayar da aikin dansanda ya zama jihohi ne zasu rika kula dashi.

 

Afenifere hailed Nigerian youth whom it noted “have risen to say enough to the excesses of the Nigerian state symbolized by the crimes of SARS at this period in history.”

Karanta wannan  Da Duminsa: Sakataren OPEC, Muhammad Barkindo ya rasu

“This is not the time for long speeches. The message is clear: Let us now rescue Nigeria from imminent disintegration and destruction. Let us restructure our country into a fairer, more just and equitable polity now,” said Afenifere leader, Chief Reuben Fasoranti in a statement.

 

“To enhance nationwide development and progress return control of resources to states now

“To ensure peaceful and harmonious co-existence  devolve more power to the states now.

“To reduce corruption and cost of governance reduce the size of government now. Now is the time. Tomorrow may be too late,” Fasoranti added.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.