Luka Modric ya tafi Al-Naseer don tattaunawa da kungiyar wadda abokinsa Ronaldo yake buga mata wasa.
Tauraron dan wasan tsakiya na kungiyar Real Madrid, Luka Modric na shirin komawa kungiyar larabawa ta Al-Naseer wacce abokinsa Ronaldo yake bugawa wasa.
Modric Ronaldo sunyi wasa tare a kungiyar Real Madrid tsakanin shwkarar 2012 zuwa 2018.