fbpx
Thursday, September 29
Shadow

Lukaku na shirin koma barin Chelsea

Romelu Lukaku na shirin barin Chelsea zuwa Tottenham.

 

Chealsea ta buga 2-2 da Liverpool a yammacin jiya, kuma Lukakun bai buga wasan ba.

 

Hakan na zuwa bayan da yayi kukan cewa baya jin dadin zamansa a Chelsea.

Lukaku ya canja bayanan dake kan shafinsa na sada zumunta daga dan wasan Chelsea zuwa dan wasan tsohuwar kungiyarsa ta Inter Milan.

 

Gazzetta Dello sport ta ruwaito cewa, dan wasan zai kima Tottenham inda zai hadu da tsohon kocinsa, Antonio conte.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Karanta wannan  Tauraron dan wasan Najeriya, Mikel Obi yayi ritay daga wasan tamola

Leave a Reply

Your email address will not be published.