fbpx
Friday, July 1
Shadow

Ma’aikacin Filin Jirgin Saman Abuja Ya Rasu Sakamakon Hatsarin Mota

INNALILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN

Ma’aikacin Filin Jirgin Saman Abuja Ya Rasu Sakamakon Hatsarin Mota

Allah Ya Yi Wa Matashin Injiniya Usman Habibu Da Ya Ke Aiki A Filin Sauka Da Tashin Jiragen Sama Na Nmandi Azikiwe Dake Abuja Rasuwa Sakamakon Hatsarin Mota Akan Hanyar Abuja.

Dan Asalin Karamar Hukumar Daura Ta Jihar Katsina Ne.

Allah Ya Jikansa Da Rahama!

Daga Jamilu Dabawa, Katsina

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Wata Sabuwa: An tafka satar Dala Biliyan 7 a gwamnatin Buhari>>HURIWA

Leave a Reply

Your email address will not be published.