fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Ma’aikata na tafka sata a Gwamnati: Bazan yi kasa a gwiwa ba sai na gyara Najariya>>Shugaba Buhari

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya ce wasu ma’aikatan gwamnati na karkatar da kudaden al’umma.

 

Shugaban ya bayyana hakane a ranar Juma’a inda yace zai kyautata rayuwar ‘yan Najarian.

 

Hakan na kunshene a cikin sakon shugaban kasar na taya ‘yan Najaria murnar barka da sallah.

 

Shugaban yace kada ‘yan Najariya su rika dagawa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Masu zolayar Tinubu kan shekarunsa ba lalle ku kai lokacin da zaku ga tsufar ku ba, cewar jarumin Nollywood

Leave a Reply

Your email address will not be published.