fbpx
Friday, July 1
Shadow

Ma’aikata tsallakewa mutuwa yayin da gidan sama mai hawa uku ya rushe a jihar Delta

Wani gidan sama mai hawa uku ya rushe a anguwar Amasha, Okpanam dake karamar hukuma Oshimili a arewacin jihar Delta.

Yayin manema labarai na Punch suka ruwaito cewa gidan ya rushe ne yayin da ake cigaba da gina shi a daren ranar laraba sakamakon ruwan sama mai karfi.

Inda wani mazaunin yankin ya bayyana cewa ma’aikatan dake aiki a gidan basa nan yayin da wannan iftila’in ya faru.

Amma sai dai fa gidan ya jiwa mutane  dake kusa dashi rauni.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Gwamnatin tarayya ta karawa Taba sigari haraji

Leave a Reply

Your email address will not be published.