fbpx
Thursday, September 29
Shadow

Ma’aikatan wutar lantarki na kasa sun janye yajin aiki na tsawon makonni biyu

Ma’aikatan wutar lantarki na kasa sun janye yajin aiki na tsawon makonni biyu,

Ma’aikatan sun fara yajin aikin ne a yau ranar laraba bayan da suka yi zanga zanga a ranar talata a ma’aikatar wutar lantarkin kasa ta TCN.

Kuma sun dauke wuta a fadin kasar bakidaya wanda yasa Najeriya cikin bakin duhu,

Amma ministan kwadago Chris Ngige ya tsaya tsaye an janye wannan yajin aiki har na tsawon makonni biyu.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Karanta wannan  Sanatoci sunyi watsi da kudurin kafa dokar karba karba da zata baiwa kowace kabila damar shugabanci a Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published.