fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Manchester United 3-0 Brighton: Yayin da Bruno Fernandez yayi nasarar cin kwallaye biyu

Kwallon Mason Greenwood tasa Manchester united sun fara jagorantar wasan cikin mintuna 26, kuma ta kasance kwallon shi ta shida a gasar, Kafin Bruno Fernandez da taimakon Pogba ya ciwa kungiyar karin kwallo ta biyu.

Bruno yayi nasarar cin kwallon shi ta farko kuma bayan an dawo daga hutun rabin lokacin ya Kara cin wata kwallon wadda tasa suka tashi wasan 3-0 tsakanin du da Brighton.
https://twitter.com/ManUtd/status/1278103895441575940?s=19
Nasarar da United suka yi tasa yanzu wasanni guda 15 suka buga ba tare da an ci su ba kuma yanzu da maki biyu kacal kungiyar data kasance ta hudu a saman teburin wato Chelsea suka wuce su.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Da Dumi Duminsa: Elon Musk zai saya kungiyar Manchester United

Leave a Reply

Your email address will not be published.