fbpx
Saturday, May 21
Shadow

Mabarata masu amfani da wayar hannu da yanar gizo wajan karbar bara a China

Wannan wani mabaracine a kasar China da yake amfani a wata fasahar biyan kudi ta wayar hannu da wata manhaja da akewa lakabi da Barcode wadda itama idan mutum na son amfani da kudi zai iya amfani da ita ba tare da ya rike zahirin kudin ba, idan ka hadu da wannan mabaracin kana so ka bashi sadaka amma baka da kudi a jikinka, zaka iya saka bayananka na banki kokuma na wata manhaja da ake amfani da ita a kasar wajan biyan kudi, ka bashi iya yawan  sadakar da kayi niyya.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Karanta wannan  Hoto: Kalli Yanda Kwakwaso ya sakawa Shekarau jar hula
A kasar Chinar ba abin mamaki bane ganin mabaraci da manhajar karbar sadaka ta wayar hannu ko kuma ta yanar gizo amma a sauran mafi yawan sassan Duniya abin ya dauki hankulan mutane inda akayi ta mamaki.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.