fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Mabaratan Najeriya sun koka cewa yunwa ta fara kashesu

Nakasassun Najeriya dake bara akan tituna sun koka cewa yunwa ta fara kashesu domin basa samun taimako sosai yanzu.

Nakasassun sun bayyana hakan ne a Minna dake jihar Niger inda sukace mutane nagari dake taimakonsu yanzu sun daina.

Kuma gwamnati ta share su ba ruwanta dasu saboda sunada nakasa basa iya yin wani aikin da zasu samu kudi su rufawa kansu asiri.

Nakasassun sun bayyana cewa yunwa ta fara daukar rayukansu saboda yanzu ko sun fito kan titi basa samun ‘yan kudin sayen abinci.

Leave a Reply

Your email address will not be published.