fbpx
Saturday, May 21
Shadow

Mabiya shi’a sun je taya Kiristoci murnar kirsimeti a coci

A jiyane mabiya addinin Kiristanci sukayi bikin ranar Kirsimeti, Wadannan hotunan wasu mabiya Shi’ane a jihar Flato inda suka kai ziyara wata coci me suna Fatima Cathedral a jihar dan taya kiristocin murnar ranar kirsimeti.


(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});

A cikin wannan hoton na kasa za’a iya ganin daya daga cikin ‘yan Shi’an cikin Hijabi tana bayani a cikin Cocin.

Rariya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Yadda abokai uku suka nutse a ruwa a Ƙaraye a Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published.