fbpx
Thursday, February 25
Shadow

Mabiyan Cristiano Ronaldo sun kai rabin biliyan a kafafen sada zumunta

Cristiano Ronaldo ya kasance daya daga cikin mutanen da keda yawan mabiya a kafafen sada zumunta, inda yanzu mabiyan shi suka kai rabin biliyan kuma Juventus zata yi amfani da hakan wurin sabunta mai kwantiraki musamman domin zai taimaka masu wurin gudanar da kasuwanci.

A kafar sada zumunta ta Instagram Cristiano Ronaldo nada mabiya miliyan 261, a Facebook kuma yanada mabiya miliyan 147, a Twitter kuma yanada miliyan 91 yayin da a Youtube yake da miliyan 1.

Itama budurwar sa Georgina nada yawan mabiya inda nata suka kai miliyan 24 kuma ta kasance cikin mutanen dake samun mabiya a kankanin lokaci.

Cristiano Ronaldo reaches half a BILLION followers on social media

Cristiano Ronaldo has reached half a billion followers across social media and Juventus will look to exploit this situation in discussions over a contract extension as such a platform can significantly help the club through marketing.

On Instagram, where he has 261 million followers, he is one of the most followed people in the world. On Facebook, his page has almost 125 million likes and about 147 million followers while on Twitter, there are 91 million people following him also 1 million on Twitter.

His girlfriend, Georgina, as also amassed a rapid fanbase – with 24 million followers, she is one of the fastest growing accounts online.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *