fbpx
Saturday, August 20
Shadow

Mace zata iya kai karar mijinta kotu idan yayi jima’i da ita ta karfi wannan fyadene>>Inji Lauya Ogbankwa

Wani babban lauya, Douglas Ogbankwa ya bayyana cewa, mace zata iya kai karar mijinta kotu da sunan fyade idan yayi jima’i da ita ba tare da amincewarta ba.

 

Yace sabuwar doka ce da aka saka ta baiwa matan wannan dama. Ya bayyana hakane a ganawar da kamfanin dillancin labaran Najeriya, NAN yayi dashi.

 

Yace ba wai jima’i ba, ko tabawa ce miji yawa mata wadda bataso, tana ina kaishi kotu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Yadda yarinya 'yar shekara biyu ta kashe maciji bayan ya sareta

Leave a Reply

Your email address will not be published.