fbpx
Wednesday, June 29
Shadow

Machina zai daukaka kara bayan an maye sunansa dana shugaban sanatoci, Ahmad Lawal a matsayin sanatan arewacin Yobe

Bashir Manchina ya bayyana cewa zai daukaka kara bayan an canja sunansa zuwa sunnan shugaban sanatoci Ahmad Lawan a matsayin sanatan arewacin jihar Yobe.

Kuma hakan ya faru ne bayan Machina wanda yayi nasarar samun tikitin sanatan yace ba zai janyewa shugaban sanatocin ba.

Machina yace ba zai janyewa Ahmad Lawal bane saboda yaga alamun baya son komawa majalisar saboda ya nemi kujerar shugaban kasa kuma ya fadi zaben fidda gwani.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Tonon Silili: Yanda dan takarar shugaban kasa na labour party, Peter Obi ya karbi Biliyoyin Naira a hannun Atiku

Leave a Reply

Your email address will not be published.