fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Madrid ta nuna goyon bayanta wa kasar Ukarine, yayin data lallasa Real Sociedad daci 4-1

Kungiyar Real Madrid tayi nasarar lallasa Real Sociedad daci 4-1 a gida wanda hakan yasa ta fara jagoranci da tazarar maki takwas a saman teburin gasar La Liga.

Gabanin wasan, yan wasan Madrid dana Real Sociedad sun sanya riga dauke da taken cewa suna suna goyon bayan kasar Ukraine wanda ke fama da yakin rashin adalci tsakanin tada Rasha.

Kuma sunyi hakan ne musamman domin faranta ran dan wasan su na Ukraine wato Andriy Lunin. Camavinga, Modric, Benzema da Asensio ne suka ciwa Madrid kwallaye a wasan.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.